News

Muryar ku na da mahimmanci! Ku shigar da korafe-korafen ku akan shirin inganta ilimin ‘ya’ya mata wato (AGILE) ta cikin manhajar (GRSS) a kan wayoyin ku. Ku danna link din dake a kasa domin sauke manhajar (GRSS) a kan wayoyin ku domin shigar da korafe korafen ku.

https://agilekatsina.org/app-release.apk

Office Location

Come find us in our office

Katsina State, Nigeria

EDUCATION RESOURCE CENTER ANNEX, Katsina, Katsina State 820221
Phone: +234 901 995 1141
Hours: M-F 8 am – 5 pm

Get in touch

How can we help you?

Contact Us