Handing Over of Sites for New Constructions – Kira zuwa ga al’ummomin da za a yi gine-gine a yankunan su – Kashi na 1
A na sanar da al’umma cewa yau an fara mika wuraren da za a gina sabbin makarantu kashi na farko kuma za a ci gaba har zuwa sati mai zuwa. Akwai wasu tsare-tsare da a ka sanya da su ka shafi al’ummar da za a […]